Maraba da isowa dandalin Kukan Zuci.
Shiri ne wanda kamfanin jaridar WikkiTimes ta dauki nauyin kawo muku shi.
Wannan dandali ne na Matan Arewa wanda zai ba su damar tattauna al'amarorin da suka shafe su.
Wanne irin kuka zuciyarki ke yi da kike son faɗawa duniya?