Na buɗe wannan channel ɗin mai albarkha don kawo muku litataffai na wa'inda nakeyi da kuma igantattun abubuwan da suka shafi rubuta na hausa.
Sunana Aisha Abubakar wacca kukafi sani da Narrnarhh Bukar marubuciyar Nacina yajawomin,sai kuma litattafaina na nan gaba sune:Saina Mallaketa (duk wuya duk runtsi),Gimbiyar Bayi,sannan zuwa nan gaba zan fara sakin Authentic English novels a channel ɗina,all what i need is your reactions💘 and share💞